Ƴansanda a faɗin duniya sun haɗa hannu inda suka gudanar da wani samame domin daƙile ayyukan ɗaya daga cikin ƙungiyoyin masu aikata laifuka mafiya hatsari - wato Black Axe. A lokacin gagarumin samamen ...
Yayin da 2023 ke bankwana, abubuwa da dama sun faru a shekarar, waɗanda a tarihin kusa-kusan nan da wuya a iya mance su. Mafi girma daga ciki shi ne ƙazamin yaƙin da ake ci gaba da gwabzawa tsakanin ...
Ministan taimakon kasashen ketare ta Jamus, Heidemarie Wieczorek-Zeul ta tabbatar da goyon bayan ta ga matsayin bankin duniya ga aiyukan noma a fannin raya kasashe masu tasowa. Minista Wieczorek-Zeul ...
Wadannan kotuna guda biyu sun banbanta da juna kuma suna gudanar da aikace aikace daban daban wadanda basa karo da juna. Majalisar dinkin duniya ta kafa kotun ICJ a shekarar 1945, kuma tana da alkalai ...
Kotun duniya mai hukunta manyan laufukan yaki ta dauke jagoran tsagerun Janjaweed na Sudan a gidan fursuna saboda rikicin ...
Wani bincike da BBC ta kwashe tsawon shekara ɗaya tana gudanarwa ya bankaɗo asirin wata ƙungiya mai azabtar da birrai a duniya wadda ke harkoki a tsakanin Indonesia zuwa Amurka. BBC ta samu ɗaruruwan ...
An samu ci gaba a fanin yaƙar cutar kyanda a cewar Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO),hukumar ta ba da rahoton cewa kokarin yin rigakafi a duniya ya taimaka wajen rage mace-macen da suka shafi cutar ...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi a babban taro na majalisa dinkin duniya da za’a gabatar a kasar Amurka. Shehu ya tabbatar cewa shugaban zai yi jawabi a taron majalisar dinkin duniya da za ...
Kimanin 'yan wasa 12 daga Real Madrid aka gayyata zuwa tawagoginsu domin buga wasannin neman shiga gasar Nahiyar Tura,i ko ta kofin duniya. Bayan haka a wannan lokacin za a buga wasannin sada zumunta ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results