Ganawar da fitaccen mai sukar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, Femi Fani-Kayode ya yi da shugaban riko na jam'iyyar APC kuma gwamnan Yobe, Maimala Buni da takwaransa na Kogi Yahaya Bello, ta jawo ...